fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Bamu jefawa gidan Biki Bamabamai ba>>Rundunar Sojin Sama

Rundunar Sojojin sama ta Najeriya sun musanta Rahotannin dake yawo cewa, wai sun jefawa Gidan Biki a kauyen Genu dake karamar hukumar Rijau ta jihar Naija bamabamai.

 

Saidai kakakin sojin saman,Edward Gabkwet ya musanta wannan ikirari inda yace ba gaskiya bane, basu samu Rahoton kisan wasu wanda ba ‘yan Bindiga ba.

 

Yace Sojojin sun samu bayanan Sirri akan ‘yan Bindigar kuma sun kai musu hari suka kashesu.

We undertook a mission to the northern part of Genu after receiving information that scores of bandits were gathered around the area with bikes and vehicles,” he said.

“We found out it was very credible information, so our aircraft were dispatched to the area.

“We have not had any complaints from anywhere other than what we are reading on papers. All we know is, through the efforts of our pilot and preciseness of their strikes, those bandits were neutralised.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *