fbpx
Monday, May 10
Shadow

Bamu kara kudin makaranta ba>>Jami’ar Jihar Kaduna, KASU

Hukumar jami’ar jihar Kaduna, KASU ta bayyana cewa bata kara kudin makaranta ba.

 

Kakakin hukumar, Adamu Bargo ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai.

 

Yace ba gaskiya bane takardar karin kudin makarantar da aka ga tana yawo a Shafukan sada zumunta.

 

Yace sun zauna da shuwagabannin kungiyar daliban makarantar kuma sun musu jawabi.

 

Yace amma tabbas akwai maganar karin kudin makarantar da zasu yi nan gaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *