fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Bamu san ko sojan da ‘yan Bindiga suka sace daga NDA yana raye ko yana mace ba>>Sojojin Najeriya

Hukumar sojojin Najeriya ta bayyana cewa, bata san ko sojan da aka sace daga NDA yana raye ko yana mace ba.

 

Sojan me mukamin Majo, an sace shi ne a ranar 24 ga watan Augusta na shekarar 2021.

 

‘Yan Bindiga da suka kutsa cikin barikin sojojin dake Afaka sun kuma kashe sojoji 2 inda suka tafi da sojan.

 

An rika rade-radin cewa an kashe soja Christopher Datong amma daga baya aka karyata rade-radin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *