fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Bamu taba yin magudin zabe ba, Shiyasa ‘yan Najeriya suke son mu>>APC ta gayawa PDP

Jam’iyyar APC ta mayarwa da PDP martanin cewa basu taba yin magudin zabe ba Shiyasa ‘yan Najeriya suke sonsu.

 

APC ta yi martanin ne ga Shugaban PDP, Uche Secondus da ya mata zargin cewa tana shirya magudi a zaben 2023.

 

APC tace aikin ci gaba da ta yiwa ‘yan Najeriya ne yasa suke sonta kuma suna ta shiga ciki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *