fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Bamu yadda da tsayawar Tinubu takara ba, akwai wata makarkashiya

A jiyans jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyanawa ‘yan jarida cewa, ya sanar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa zai tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Tinubu ya bayyana cewa ya dade yana son zama shugaban kasar Najeriya.

 

Saidai kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo ta bayyana cewa, wannan wata makarkashiya ce ake shiyawa al’ummar Inyamurai.

 

Hakanan kuma Alex Ogbonnia, kakakin kungiyar ya kara da cewa, takarar ta Tinubu ba zata yi nasara ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *