fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Bamu yadda da zaben 2023 ba>>Afenifere

Shugaban kungiyar Yarbawa ta Afenifere ya bayyana cewa, basu yadda da za’a yi zaben shekarar 2023 ba.

 

Kungiyar ta bayyana hakane bisa la’akari da matsalar tsaron da ta addabi Najeriya.

 

Ya bayyana hakane yayin hirar da Punch ta yi dashi a kafarta ta yanar gizo.

 

An tambayeshi shin wane irin shugaba yake tsammanin za’a samu a shekarar 2023? Shine ya kada baki yace shi baima yadda za’a yi zabe a 2023 ba saboda matsalar tsaron da ta ki ci ta ki cinyewa.

When asked what kind of characteristics the next Nigerian President should possess, Adebanjo said, “I don’t believe in 2023, so don’t waste your time. I don’t believe under the present insecurity situation in the country, killings here, kidnappings there, raping there, we can have an election.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *