fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Ban ce idan Mutum bai da NIN za’a masa daurin Shekaru 14 ba>>Minista Pantami

Ministan sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana cewa bai ce za’a daure wanda basu da NIN tsawon shekaru 14 ba.

 

A baya dai an ruwaito Ministan na fadar haka a wani Rahoto na The Nation.

 

Saidai a martanin Pantami ya bayyana cewa, abinda ya fada shine, NIN ya shafe shekaru 14 ana amfani dashi. Ya kuma nemi da a bayyana bidiyon hirar tasa.

This has been quoted out of context. Pantami has not mentioned “14 years imprisonment.” But said NIMC has been 14 years in existence, since 2007. Since the session has been recorded by journalists. It is better to release the video for public to listen to it, please. Best wishes!

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

  • Kajikunya idan kafasa daure jama a akan nin karaina kanka dakai da bahari halinku dayane sanda kake wa azi kana kuka wai harkamanta kanacewa talaka yanacikin wani hali ashe idan kasami dama zaka iya turashi cikin wuta anyi walkiya munganka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *