fbpx
Monday, May 10
Shadow

Ban ga alamun cikar imani a wajen Malaman Musulunci na Nijeriya ba – Ummi Zee-Zee

Fitacciya kuma tsohuwar jarumar masana’antar Kannywood, Ummi Ibrahim wacce aka fi sani da Ummi Zee-Zee tace ba ta ga alamun cikar imani a wajen Malumman Musulunci na Nijeriya domin kuwa a lokacin da tayi ikirarin cewa zata kashe kanta babu wani daga cikin su da yayi mata nasiha sai dai zagi tsinuwa.

Ummi Zee-Zee ta bayyana haka ne a wani saƙo da ta walla shafinta na Instagram a yau bayan ziyarar da ta kai wa Kwamishinar Harkokin Mata ta Jihar Kano, Dakta Zahra’u Muhammad, bisa gayyatar ita kwamishinar.

Karanta cikakken sakon a kasa;

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *