fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Ban gaji Biliyan 9 ba, Sai bashin Biliyan 4 ma da aka barmin>>Gwamna Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa ba gaskiya bane cewar wai ya gaji kudin fasho da Gratuity Biliyan 9 ba.

 

Gwamnan ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai a gidan Gwamnatin jihar Kano.

 

Yace abinda ma ya tarar shine Bashin Biliyan 4 na kudin Fansho da Tsohon Gwamna, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bari.

He said, “I met an arrangement with Pensioners’ money being used to build houses at Kwankwasiyya and Amana Cities.

 

Because of that, today, we cannot settle the liabilities incurred from the housing scheme, neither can we settle pension and Gratuity because of the financial difficulties we found ourselves”.

Ganduje added that some states of the Federation barely paid salaries let alone Pension and Gratuity, “but in Kano we are doing our best, one can cross check and see.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *