fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Ban ji dadin kisan da akawa yaro a Kaduna ba bayan iyayensa sun biya Miliyan 5 kudin fansa>>Atiku Abubakar inda ya bada shawarar yanda za’a samar da tsaro

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, bai ji dadin yanda aka kashe yaro, Ahmad Kabir bayan iyayensa sun biya kudin fansa a Kaduna ba.

 

Atiku yace, ba zamu iya ci gaba da tafiya a haka ba, ya kamata a koma amfani da ‘yansandan cikin al’umma. Wanda zasu fi samar da tsaro a tsakanin al’umma.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *