fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Ban san iya yawan kayan sawata ba>>Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta bayyana cewa babban burinta nan da shekaru 5 shine yin aure, haihuwa da Arziki.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Gabon ta bayyana hakane a hirar da ta yi da shirin daga bakin me ita na BBC hausa inda ta kara da cewa abubuwan da ake fada a kanta yawanci ana cewa bata son aure, ta ki yin aure, ta tsufa bata yi aure ba.

Ta kuma bayyana cewa ita gaskiya bata san yawan kayan sawarta ba.

Hadiza ta ce idan aka zageta wani lokacin ta yi kuka, wani lokacin ta rama, wani lokacin kuma ta kawar da kai.

Hadiza ta kuma bayyana cewa bata da saurayi a Kannywood dan duk ‘yan uwantane.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *