fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Bana Shiri da Gwamnonin dake alkawari lokacin zabe amma su kasa cikawa bayan sun ci zabe>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, baya shiri da gwamnonin dake yin alkawurra lokacin yakin neman zabe amma idan suka ci zabe su kasa cika alkawarin nasu.

 

Shugaban ya baiwa Gwamnonin Shawarar su rika samarwa jama’arsu da maslaha akan matsalar tsaro, maimakon su rika jiran gwamnatin tarayya.

 

Shugaban yace, Gwamnonin na kokarin dorawa wasu laifukan matsakar tsaron alhalin kuwa akwai matakai 3 na gwamnati a kasarnan, Gwamnatin tarayya, Jiha da karamar hukuma.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV.

He added, “Who destroyed this system? Go back and fix it. Give your people sense of belongings. I don’t like it when people campaign to become governors, and people trusted them with their votes, and after winning, they can’t perform.

“They’re trying to push responsibilities to others. We have three tiers of government: federal, state, and local.’’

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *