fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Barayin waya sun kashe wani mutum a Kano

Barayin waya sun kashe wani mutum, Umar Muhammad Ahmad a Kano.

 

Wani dan uwansa, Mustapha Modi Adamu ne ya bayyana haka ya shafinsa na Facebook. Ya bayyana cewa, barayin wayar sun tareshine a karkashin gadar kasuwar Gwari suka kasheshi suka tsere da wayar.

 

Sace sacen waya dai na yawaita inda akan tare mutane a kwace musu ta karfi wani lokacin ma har a kashe.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *