fbpx
Monday, November 29
Shadow

Barcelona da Real Madrid na zawarcin dan Najeriya, Osimhen

A wani rahoto da kafar Goal.com ta ruwaito daga Le10Sport, an ruwaito cewa Real Madrid da Barcelona na zawarcin dan wasan gaban Najeriya, Victor Osimhen wanda yanzu haka yake taka leda a kungiyar Lille ta Faransa.

Osimhen dai bana tauraronsa na matukar haskawa, musamman a Gasar Ligue 1 ta Faransa.
Sannan kuma tun zuwansa kungiyar ta Lille daga Sporting Charleroi na kasar Belgium ya zura kwallaye 16 a duk wasannin da ya buga, ciki har da 11 da ya zura a wasannain 21 da ya buga a Gasar Ligue 1.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *