fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Barcelona na neman sake sayen Danie Alves

Shekaru 5 bayan da ya bar kungiyar Barcelona, akwai yoyuwar Dani Alves zai dawo ci gaba da bugawa kungiyar wasa.

 

Hakan na zuwane bayan da Xavi ya karbi aikin horas da kungiyar.

 

A shekarar 2008 ne Alves ya je Barcelona inda ya samu nasarori da yawa da kungiyar amma kuma ya barta a shekarar 2016 inda ya koma Juventus da wasa.

 

Wani dan jarida, Nicolo Schira ya bayyana cewa, ana tattaunawa tsakanin Barcelona dan wasan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *