fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Barcelona na shirin baiwa Atletico Madrid Antoine Griezmann domin suyi musaya da Saul Niguez

Barcelona na shirin siyarwa da Atletico Madrid Antoine Griezmann bayan ta siyo shi daga kungiyar shekaru biyu da suka gabata a farashin yuro miliyan 120.

Kuma Barcelona ta bukaci Atletico Madrid ta kara mata yuro miliyan 15 domin Griezmann yafi Saul Niguez tsada.

Yayin Atletico ke shirin siyar da Saul Niguez bayan ya shafe kakanni takwas a kungiyar kuma ya taimaka mata ta lashe kofin La Liga a kakar bara.

Ita kuma Barcelona zata siyar da Griezmann ne saboda tana so ta rage kasafin kudin data biyan dan wasa na albashi.

 

Antoine Griezmann and Saul Niguez: Barcelona in talks with Atletico Madrid over swap deal

If the deal is completed, Griezmann would return to Atletico after moving to Barcelona in a €120m deal two years ago.

Barcelona believe Griezmann is worth more than Saul, and they are asking for €15m as part of the deal or more players such as Renan Lodi or Mario Hermoso.

Atletico are prepared to let Saul leave this summer after eight seasons at the club. He helped Atletico win La Liga last season.

Barcelona are willing to let Griezmann leave because they need to cut their wage bill.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *