fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Barcelona ta buga 3-3 da Celta Vigo: Kalli bidiyon maimaicin kwallayen, Ansu Fati ya samu rauni zai yi jinya

Wasan da Barcelona ta buga da kungiyar Celta Vigo a yammacin jiya ya kare da sakamakon 3-3.

 

Ansu Fati, Sergio, da Memphis ne suka ci kwallayen.

 

Amma bayan dawowa hutun rabin lokaci, Celta Vigo ta farkesu duka inda aka tashi 3-3.

 

 

Dan wasan Barcelona lamba 10, Ansu Fati y samu rauni a wasan.

 

Kuma bayan da Likitoci suka dubashi, sun sanar da cewa ya samu rauni a cinyarsa. Dan haka kungiyar tace ba zai samu buga wasa ba zai ya warke.

 

 

Irin wannan rauni da ya ji, yakan dauki sati daya zuwa 2 kamin a warke.

Kalli bidiyo  maimaicin kwallayen da aka ci a kasa:

 

A baya dai hutudole.com ya kawo muku yanda Barcelona ta tabbatar da Xavi a matsayin sabon me horas da ‘yan wasanta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *