fbpx
Monday, September 27
Shadow

Barcelona ta dakatar da Messi daga zuwa Atisaye

Rahotanni sun bayyana cewa, Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta Sanata da Lionel Messi daga zuwa Atisaye.

 

AS ta ruwaito cewa Messi ba zai ci gaba da wasa da Barcelona ba har sai ya saka musu hannu a sabon kwantiraki.

 

Tun ranar 1 ga watan Yuli ne Kwantirakin Messi ya kare a Barcelona.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *