fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Barcelona ta fara tattaunawa da wakilan Aguero akan siyan dan wasan a wannan kakar

Sergio Aguero, wanda ya kasance dan wasan daya fi cewa Manchester City kwallaye masu yawa a tarihi, 258 a wasanni 387 zai bar kungiyar a karshen wannan kakar da zarar kwantirakin shi ya kare.

Dan wasan Argentinan mai shekaru 32 ya koma Manchester City ne a shekarar 2011 bayan ya shafe shekaru biyar yana taka leda a kungiyar La Liga ta Atletico Madrid.

Aguero na harin lashe kofuna uku a shekarar shi ta karshe da Manchester City, yayin da kungiyar ta kai wasan karshe na gasar zakarun nahiyar turai kuma take shirin lashe kofin gasar Firimiya bayan ta lashe kofin League a wannan kakar.

Kungiyoyi da dama na harin siyan Aguero wanda suka hada da Chelsea idan har ya zabi cigaba da wasa a gasar Firimiya, yayin da ita kuma Barcelona take harin siyan shi domin ya taimaka mata wurin shawo kan dan kasar shi Messi ya cigaba da wasa a kungiyar.

Sergio Aguero: Barcelona hold initial talks with Man City forward’s representatives over free transfer

Aguero, who is City’s record goalscorer with 258 goals in 387 appearances in all competitions, will leave the Etihad Stadium when his contract expires at the end of the season.

The 32-year-old Argentine spent five years playing in La Liga for Atletico Madrid prior to his move to City in 2011.

Aguero is targeting a treble in his final season with City, with the club in the final of the Champions League and on the verge of adding the Premier League title to the League Cup.

Aguero has been linked to several of Europe’s top clubs in recent weeks, with Chelsea believed to be among the possible suitors should he decide to remain in the Premier League, with Barcelona hopeful of persuading captain Lionel Messi, with an international team-mate of Aguero.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *