fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Barcelona ta kafa bakin tarihin da bata taba yin irin sa ba a tarihi bayan shan kwallaye 3 a hannun Benfica0

Kungiyar Barcelona ta fara gasar Champions League da mummunan tarihin da bata taba ganin irinsa ba.

 

Barca ta sha kashi a hannun Benfica da kwallaye 3-0.

 

Hakan yasa Barca din ta koma ta karshe a cikin rukunin da take saboda ko a wasansu na farko da Bayern Munich ta sha kashi da kwallaye 3.

 

Su kuwa Bayern Munich shagalin kwallayen da suka dsba yi ne sukawa Dinamo Kiev inda suka musu cin rabani da yaro na 5-0.

 

Chelsea ta sha kashi da 1-2 a hannun Juve, sai Sevilla da Wolfsburgo suka tashi 1-1.

 

Salzburgo tawa Losc 2-1,

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *