fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Barcelona ta sha kashi a hannun Atletico Madrid da ci 3-2

Barcelona ta sha kashi da ci 3-2 a hannun Atletico Madrid a wasan da suka buga yau na gasar cin kofin Super Cup inda Messi da Griezmann suka ciwa Barca kwallayenta amma Atletico ta farkesu ta kuma kara.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Messi yaci kayatacciyar kwallo amma na’urar nan dake taimakawa alkalin wasa ta VAR ta kashe ta.

Wani abu da ya dauki hankula a wasan shine fadan da dan kasar Portugal Joao Felix yaz so yayi da Messi inda wasu suka zargeshi da rashin biyayya, wasu kuwa maida abin raha suka yi inda suka rika cewa ya gayawa Messi ne cewa Ronaldo ya fishi, shine Messi yace mai, Kara fada inji.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *