fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Barcelona ta sha kwallaye 2 a hannun Atletico Madrid: Kalli Abinda Suarez ya mata da ya jawo cece-kuce

Kungiyar Kwallon kafa ta Barcelona ta sha kashi da kwallaye 2-0 a wasan da suka buga da kungiyar Atletico Madrid.

 

Luiz Suarez da Lemar ne suka ciwa Barca kwallayen.

 

Bayan cin kwallon sa, Suarez wanda tsohon dan wasan Barca ne ya daga hannu kamar yana waya, wanda wasu suka ce da ‘yan Barcan yake.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *