fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Basaraken Yarbawa yayi zargin cewa ana kaiwa ‘yan Bindiga makamai ta jirgin sama

Basaraken Yarbawa, Gani Adams ya yi zargin cewa, ana kaiwa ‘yan Bindiga makamai ta sama.

 

Ya kuma bayyana cewa, ‘yan Bindigar na hakar ma’adanai sosai a dazukan jihohin Yarbawan.  Ya bayyana hakane a jiya, Juma’a.

 

Yace yankunan Owo Oluse ne aka fi hakar ma’adanan inda kuma ‘yan Bindigar na samun abinci da makamai daga wani Jirgi me zaukar Angulu.

 

Ya bayyana hakane a hirar da Vanguard ta yi dashi.

“As I am talking to you, do you know that our precious gold is being mined illegally by some bandits in Owo, Oluse village?

“Helicopter will come from sky and drop gun and food items for them. The Ondo state government cannot enter the forest.

“The Owo people cannot enter that forest. As I am talking to you some illegal miners are mining our gold at Ilesha and Ile-Ife. Do you know degenerated to crises of kidnapping in Ibarakpa?

“They were mining solid minerals at Igangan. That was one of the resources that gave Wakili more money to be more powerful to buy guns that led to kidnappings. They started from one place and eventual settled with kidnappings.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *