fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira Tiriliyan 32.92>>NBS

Hukumar kididdiga ta kasa, NBS ta bayyana cewa, bashin da aks bin Najeriya yakai Naira Tiriliyan 32.92.

 

Hukumar ta bayyana hakane a cikin sanarwar data fitar dake kunshe da bayanin basukan da ake bin Najeriya a shekarar 2020.

 

Rahoton yace bashin Jimullar wanda gwamnatocin jihohi dana Tarayya suka ciyone. Yace bashin Tiriliyan 12.71 an ciyoshine daga kasashen waje yayin da ma Naira Tiriliyan 20.21 an ciyoshine daga ciki kasa.

According to the bureau, Nigeria’s total public debt showed that N12.71 trillion or 38.60 per cent of the debt was external, while N20.21 trillion or 61.40 per cent of the debt was domestic.

“Further disaggregation of Nigeria’s foreign debt showed that 17.93 billion dollars of the debt was multilateral, 4.06 billion dollars was bilateral from the African Development Bank (AfDB), Exim Bank of China, Japan International Cooperation Agency (JICA), India and KFW.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *