fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Bashin da ake bin Najeriya ya karu

Bashin da ake bin Najeriya ya karu zuwa Naira Biliyan 191, kamar yanda hukumar dake kula da bashi ta kasa ta sanar.

 

An samu karuwar bashinne tsakanin watanni 3 na farko na wannan shekarar. Yanzu jimullar bashin da ake bin kasar ya kai Naira Titiyan 33.107.

 

Saidai Rahoton yace yawan bashin da ake bin Najeriya daga kasashen waje ya ragu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *