fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Bayan awanni 8: Sojojin Najeriya sun kwato garin Rann daga hannun Boko Haram

Awanni 8 kungiyar ISWAP data balle daga Boko Haram ta shafe a garin Ran dake karamar hukumar Kalabalge ta jihar Borno bayan da suka kwace iko da garin daga hannun Sojojin Najeriya.

 

Lamarin yasa ‘yan garin da dama suka tsere zuwa Kamaru dake kusa da garin, Rahotanni sun bayyana cewa, Boko Haram din bata hana farar hula tserewa ba.

 

Amma sun kona barikin soji da kuma Motocin yakin sojojin dake garin.

 

Saidai bayan Awanni 8 da kwace garin, gamayyar sojojin sama dana kazsa sun hadu suka sake kwatoshi daga hannun ISWAP din.

 

Defence Nigeria ta ruwaito cewa, Sojojin sun danawa ISWAP tarko ne inda kuma ta fada cikin tarkon. A karshe dai an yi nasarar korarsu daga garin.

 

Soja daya ne da Civilian JTF suka rasu a harin.

After eight hours, the Nigerian army, backed by air power finally recaptures Rann, the HQ of Kala Balge LGA of Borno State from ISWAP terrorists.

Rann was attacked by hundreds of ISWAP fighters in a surprise attack on Tuesday, forcing civilians to flee in droves.

 

This triggered a combined air and ground operation that halted their advance. The army then launched another counter attack to reclaim the town from the terrorists. The insurgents were chased out from the town when they came under heavy and sustained aerial attack.

 

The terrorists initially tried to sneak out of Rann but ran into a well laid ambush by troops. A soldier and Civilian JTF were killed in the attack.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *