fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Bayan Barazanar kakaba takunkumin da Amurka tawa kasashe, Kasar Angola ta halasta auren jinsi

Sabuqar dokar data halasta Auren jinsi a kasar Angola ta fara aiki a jiya, Laraba.

 

Sabuwar dokar ta soke dokar kasar da aka kafa tun zamanin mulkin turawa data haramta auren jinsi a kasar.

Wannan na zuwane a yayin da kasar Amurka kewa kasashen da suka haramta auren jinsi barazanar kakaba Takunkumi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *