fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Bayan gama musu ruwan Bamabamai, Kasar Yahudawan Isra’ila ta aikawa Falasdinawa da tallafin rigakafin cutar coronavirus

Kasar Isra’ila ta bayyana cewa zata aikewa da kasar Falasdinawa rigakafin cutar coronavirus Miliyan 1 da ke gaf da lalacewa.

 

Ofishin sabon firaministan kasar, Naftali Bennett ne ya sanar da haka inda yace sun kulla yarjejeniya da kasar ta Falasdinawa ce cewa nan gaba za’a kawo mata rigakafin cutar coronavirus,  tunda su Isra’ila nasu ya kusa karewa, zasu basu, idan an kawowa Falasdinawan nasu, sai su kuma su karba.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *