fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Bayan hana Achaba: Kalli hotunan yanda wani ya mayar da mashindinsa me kafa 4 a Kaduna

‘Yansanda sun kama wani mutum da ya mayar da mashin dinsa me kafa hudu a Kaduna.

 

An dai haramta hawa mashin na kai ko kuma na haya a jihar.

 

Lamarin ya sanya mutane cikin halin wahalar samun abon sufuri inda zaka ga idan yamma ta yi kai kace ‘yan gudun Hijira ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *