fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Bayan Jihar Imo, Mahara sun Bulla a jihar Rivers inda suka kashe Mutane

A jiya ne dai aka tashi da rahoton kaiwa hedikwatar Hukumar ‘yansanda ta jihar Imo da gidan gyara hali Hari inda aka Kubutar da masu laifi da dama.

 

A yau kuma, tashi aka yi da labarin wasu Mahara da suka bulla a jihar Rivers inda suka kashe Mutane 2.

 

Lamarin ya farune a karamar Hukumar Khana dake jihar inda aka alakantashi da ‘yan Kungiyar Asiri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *