fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Bayan karbar Miliyan 10, ‘yan Bindigar da suka sace malaman jinya a Kaduna sun ce sai an sake kai musu Miliyan 30

‘Yan Bindigar da suka sace malaman Asibiti a 2 a Kaduna sun sake neman Miliyan 30 bayan karbar Miliyan 10 a matsayin Kudin fansa.

 

Shugaban kungiyar malaman Jinya ta Kaduna, Ishaku Yakubu ne ya bayyana haka ga manema labarai.

 

Yace ‘yan Bindigar sun nemi Miliyan 10 da Wayar hannu Tecno 4 da kuma Katin waya, wanda yace an yi karo-karo aka hada musu. Yace amma bayan kai musu, sai kuma suka ce suna bukatar a sake basu wata Miliyan 30 kamin su saki wanda suka sace din.

“The kidnappers initially demanded for N10 million; N50,000 recharged cards and four Tecno handsets which were delivered to them two weeks ago. After collecting the N10 million ransom, they called to ask for more money.”

“The initial N10 million paid to the bandits was generated through contributions by well-wishers in the state.”

“N10 million was paid in batches because they first collected N2.5m. Two weeks later, N7.5 million was delivered to them yet they refused to release the nurses because they wanted an additional N30m, this is terrible,” he said.

“The bandits also collected N450,000 from the victims’ relations apart from the N10m.The bandits didn’t want to talk to anybody again until the additional ransom is paid,” he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *