fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Bayan karbar Miliyan 20 suka ce ba zasu sake kai hari ba, ‘yan Bindiga sun sake afkawa garin da suka yi sulhu dasu

‘Yan Bindiga jihar Naija, sun karya alkawarin da suka yi da wani gari na sulhu inda har miyan 20 suka karba.

 

A watan Afrilu ne dai aka yi sulhu da ‘yan Bindigar da mutanen garuruwan Gurmana, Manta, Bassa da Kukoki dake karamar hukumar Shiroro ta jihar Naija inda bayan kudin da suka baiwa ‘yan Bindigar,  hadda Mashina 6 suka hada musu.

 

Kamin wannan sulhu, ‘yan Bindigar sun yi sanadiyyar raba mutane akalla 5000 da muhallansu.

 

‘Yan Bindigar dake yankin Shiroro dai na da alaka da ‘yan Boko Haram.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *