fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Bayan kisan Muhammad Yusuf, Shugaban Boko Haram, Kisan Kwamandan IPOB shine babban kuskuren da Gwamnatin tarayya ta yi>>FFK

Tsohon Ministan Harkokin Sufurin jiragen Sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta tafka babban kuskure saboda kashe kwamanda IPOB, Ikonso.

 

Ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter inda yace, bayan Kisan Shugaban Boko Haram, Muhammad Yusuf, Kisan Ikonso Shine babban kuskuren da Gwamnatin tarayya ta yi.

 

Yace kuma za’a ga sakamakon hakan. Saidai da dama sun caccakeshi kan wannan kalami inda sukace na tunzurawa ne. Wasu ma sun ce kamata yayi ya gogeshi.

 

 

The biggest mistake that the Nigerian state has made since the killing of Mohammed Yusuf, the erstwhile leader of Boko Haram, is the killing of Ikonso the IPOB & ESN Commander a few days ago.This single act has radicalised IPOB & will have consequences. It is sad & unfortunate.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *