fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Bayan Mutuwar Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau, wanda ya gajeshi ya bayyana, ji sunansa

Rahotanni sun kara tabbatar da mutuwar shugaban boko Haram, Abubakar Shekau. Shekau ya tayarwa da kansa Bam ne yayin da yaga kungiyar ISWAP ta cishi da yaki.

 

ISWAP din da kanta ta tabbatar da mutuwar Shugaban Boko Haram din. Saidai wano sabon Rahoto ya bayyana cewa an samu wanda ya gajeshi.

 

Masanin harkar tsaro, David Otto Edeley ya bayyana wani me sunan Mallam Bakoura a matsayin daga daga cikin manyan yaran Abubakar Shekau da yaki mika wuya ga kungiyar ISWAP bayan kisan me gidansa.

 

Endeley wanda shine mawallafin shafin dake kawo rahotanni akan lamarin tsaro na Eonsintelligence,  ya bayyana cewa, kungiyar ISWAP na da rikici a tsakinta sannan kuma tana fama da turjiya daga wanan Malam Bakoura dake son ya gaji Abubakar Shekau.

 

You forgot to mention that #AbuMusab admits no one has done more wrong than himself ( the one speaking) but controversially goes ahead to declare himself caretaker #Wali. More power struggle envisaged ahead both within #ISWAP & from the likes of #JAS affiliate Mallam #Bakoura.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *