fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Bayan Watannin 2: Ansamu Wutar Lantarki A Jihar Borno

Ansamu Wutar Lantarki A Jihar Borno

 

Daga Sa’id Dangata

 

A Yau Ne Ansamu Wutar Lantarki A Jihar Borno Baya Bace war Ta Na sawon Wata Biyu.

 

A Yau laraba 24 Ga Watan March Ansamu Wutar Lantarki A Jihar Borno, Bayan Bata Gari Sun Lalata wutan Na sawon Wata Biyu.

 

Hukumar TCN Wato Transmission Company Of Nigeria Tayi iyya kokarinta dan kawo wa jihar Karshen Balain Rashin Wutan.

 

Professor Baba Ghana umara Governor Jihar Ya Basu Gudun mawa dari bisa Dari kuma Da tallafin shi ne Har su kasamu cima burin su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *