fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Bayern Munich ta lallasa Barcelona da 3-0 a wasan Barca na Champions League na farko bayan tafiyar Messi

Barcelona ta samu damar farke cin da Bayern Munich ta mata na 8-2 a wasan Championships League na shekarar 2019-20 a wasan da suka buga yau.

 

Saidai hakan bai samu ba yayin da Barca din ta sake shan kashi da kwallaye 3-0 a hannun Munich.

 

Wannan shine wasanta na farko tun bayan tafiyar Messi a gasar Champions League.

 

Muller ne ya fara ciwa Munich kwallo inda Lewandowski ya farke duka kwallayen.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *