fbpx
Friday, April 23
Shadow

Bayern Munich Vs Paris Saint German: Robert Lewandowski zai rasa wasannin gida da waje na wasannin kusa dana kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai

Thomas Mueller ya bayyana cewa bai ji raunin da Lewandowoski ya samu ba a lokacin da suke cikin tsanani gami da wasan su da RB Leipzig da kuma wasannin kusa dana kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai.
 
Tauraron dan wasan Poland din ya samu rauni ne a ranar lahadin data gabata a wasan cancantar buga gasar kofin duniya, kuma zai dauki tsawon makonni hudu yana jinya.
 
Yayin da yanzu zai rasa wasan Munich da Leipzig a gasar Bundlesliga sannan kuma zai rasa wasannin gida da waje da zasu kara da PSG a gasar zakarun nahiyar turai ranar 4 da kuma 13 ga watan afrilu.
 
Bayern Munich ta wuce Leipzig da maki hudu a saman teburin gasar Bundlesliga yayin data ke harin lashe kofin gasar karo na tara a jere.
Bayern Munich Vs Paris Saint German: Robert Lewandowski to miss both legs of Champions League quarter finals
Thomas Mueller admits Robert Lewandowski’s knee injury could not have come at a worse time for Bayern Munich ahead of Saturday’s Bundesliga showdown at RB Leipzig and their Champions League quarter-final against Paris Saint-Germain.
The Poland striker was sidelined for four weeks after damaging ligaments in his right knee last Sunday during a World Cup qualifier.

Bayern lead second-placed Leipzig by four points in their bid for a ninth straight Bundesliga title.

 

Lewandowski will miss the Champions League first leg against PSG in Munich on Wednesday and the return game on April 13.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *