fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Bazan huta ba sai naga an kawo karshen matsalar tsaro>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ba zai huta ba sai yaga an kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya.

 

Ya bayyana hakane a wajan taron majalisar tsaro da ya faru a fadarsa.

 

Shugaban ya baiwa jami’an tsaro umarnin su tashi tsaye kan matsalar tsaro inda yace su tabbatar an tsaurara tsaro musamman a hanyar Kaduna zuwa Abuja.

 

Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ya bayyana haka inda yace shugaban yace kada a tsaya sai ‘yan Najeriya sun samu aminci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *