fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Bazazzagen Dake Aikin Tuka A Daidaita Sahu Tare Da Matarsa

Ya ce ba zai iya barin matarsa a gida ba ya tafi aiki ba tare da ta kasance a tare da shi ba. Don haka ne duk inda zai je aiki yake makala ta a gefensa.

Lallai maganar Kanawa na neman tabbata!!!

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *