fbpx
Friday, April 23
Shadow

Be kamafa ‘yan Bindiga su rayu ba, Kashesu ya kamata a rika yi>>Gwamna El-Rufai

Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa bai kamata ‘yan Bindiga su rika rayuwa ba.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels Tv inda yace ‘yan Bindigar sun koma takurawa jihar Kadunane saboda gwamnatin jihar tace ba zata yi sulhu dasu ko biya kudin Fansa ba.

 

Gwamnan yace duk dan bindigar da ya je Kaduna to akwai yiyuwar lallai za’a kasheshine.

 

The first thing to do is wipe these bandits out.

“Whoever comes to Kaduna for the purpose of banditry or kidnapping is most likely going to end up dead.”

He reiterated that the solution to banditry is to intensify military operations in state affected including Kaduna.

“We believe that the solution to this banditry problem is to intensify military operations from the air or the ground and wipe all of them out.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *