fbpx
Friday, April 23
Shadow

Benin 0-1 Nigeria: Yayin da Najeriya ta cancanci buga gasar kofin kasashen nahiyar Afirka na shekarar 2022 bayan Sierre Leone da Losotho sun tashi wasa babu ci 0-0

Tauraron dan wasan Najeriya, Paul Onuachu ya shigo wasan daga benci ya taimakawa kasar da kwallo guda ta lallasa Benin daci 1-0 a ranar sati.
Onuachu yayi nasarar cin kwallon ne ana daf da tashi wasa a minti na 93 yayin da Najeriya ta kawo karshen shekaru takwas ta Benin ta kwashe ba tare shan kashi a gidan taba.
Tawagar Najeriyan ta Super Eagles yanzu ta kasance a saman teburin group L da maki 11 daga wasanni biyar data buga, kuma yanzu ta cancanci buga gasar kofin nahiyar kasashen Afirka da za’a buga a kasar Kamaru nan shekarar 2022 bayan Sierre Leone da Lesotho sun tashi wasa babu ci wato 0-0.

Nigeria qualify for 2022 Africa Cup of Nations after Sierra Leone draw with Lesotho

Substitute Paul Onuachu scored a late winner as Super Eagles beat Benin 1-0 at the Stade Charles de Gaulle on Saturday night.

 

Onuachu nodded home from a goalmouth scramble in the 93rd minute as Super Eagles put an end to Benin’s eight year unbeaten home run.

 

The Super Eagles now top Group L with 11 points from five games and have now seal their qualification fo the 2022 African Cup Of Nations in Cameroon, after Leone drew 0-0 in Lesotho earlier today.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *