fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Benjamin Mendy da Gabriel Jesus sun taimakawa Manchester City ta cigaba da jagoranci a saman teburin gasar Premier League, bayan ta lallasa Leicester City daci 2-0

Manchester City ta mamaye wasan tada Leicester tun kafin aje hutun rabin lokaci kuma kiris ya rage De Bruyne ya ci mata bugun nesa, yayin da aka tafi hutun babu ci kuma ba ba tare Leicester City ta kai hari ba.
Bayan an dawo daga hutun a minti na 58 Benjamin Mendy ya ciwa Manchester City kwallo guda a wasan kafin daga bisani Gabriel Jesus wanda ke murnar zagayowar ranar haihuwarsa ha kara ciwa City kwallo guda.
Sakamakon wasan yasa yanzu Manchester City ta wuce United da maki 17 a saman teburin gasar Premier League, duk da cewa dai United nada kwantan wasanni biyu a kasa amma koda taci wasannin tazarar maki 11 ne a tsakanin su.

Man City were completely dominant in every area but the scoreline stayed goalless in the first half – coming closest through Kevin De Bruyne’s free-kick off the crossbar – as Leicester failed to register a single shot, touching the ball just once in the opposition box.

 

Leicester 0-2 Man City: Benjamin Mendy and Gabriel Jesus give Premier League leaders victory

The champions elect deserved their opener through Benjamin Mendy (58), only his second goal for Man City, coolly curling home from 12 yards after a smart turn in the box.

 

Pep Guardiola’s side wrapped up the win through birthday boy Gabriel Jesus (74), initially played through by De Bruyne’s eye-of-a-needle pass, before exchanging passes with Raheem Sterling at close range and converting at close range.

 

The result means Man City are 17 points clear of second-placed Man Utd, who have two games in hand, and are a maximum of 11 points away from securing the title.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *