fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Bidiyo: A karshe dai Bidiyon farko na yaran Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya bayyana, Saurari abinda suke cewa

Bidiyon far ko tun bayan da Abubakar Shekau ya mutu na yaransa ya bayyana.

 

Sun yi hayanin cewa Suna fatan Allah ya jikansa, amma kuma mutuwarsa ba tana nufin kawo karshen ayyukan kungiyar ba.

Eonsintelligence

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *