fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Bidiyo: Abdulaziz Yari ya tona wa Yariman Bakura asiri

Tsohon Gwamna Jihar Zamfara Honorable Abdulaziz Yari Abubakar ya bayyana wani boyayyen sirri dake tsakaninsa da Sanata Ahmad Sani (Yariman Bakura).

A cikin bidiyon Yari ya kalubanci Sanata Ahmad da yayi rantsuwa da alqur’ani mai tsalki cewa bai ci amanar APC da Shugaba Buhari ba a zaben 2015.

Zakuji cikakken bayan a cikin bidiyon dake kasa;

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *