fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Bidiyo: An kama malamin jami’a na yiwa dalibarsa fyade

An kama malamin jami’ar UNIBEN, Dr. Bode Okundayo yawa dalibarsa fyade.

 

Malamin shine ke kula da aikin Project na dalibar da ta ke yi, kuma ranar 5 ga watan October ta je ofishinsa dan ya duba mata aikin nata.

 

A nan ne ya mata fyade ya kuma kulleta a ofishinsa har saida aka cetota. An dai ganshi a Ofishinsa yana neman a masa afuwa, kamar yanda Igbere TV ta ruwaito.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *