fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Bidiyo: An kama wani dalibin jami’a a jihar Ekiti yayin da yake kokarin amfani da abokinsa don yin kudin tsafi

Bidiyon wani dalibin Jami’ar Jihar Ekiti da ake yi masa tambayoyi bayan an yi zargin an kama shi yana kokarin amfani da wani da suke kwana a daki daya don yin tsafin kudi.

Dalibin wanda ya bayyana sunansa a matsayin Saheed Adeniran, an gan shi da wasu kayayyakin wadanda ake zargin ya yi kokarin amfani da shi a kan abokin nasa.

Kalli bidiyon a kasa;

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *