fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Bidiyo: Anyi karin kudi kamar ruwan sama a wajen jana’izar Obi Cuba yayin da mazauna garin da yan talla ke famar tsinta suke

Anyi jana’izar mahaifiyar socialite, Obi Cubana a garin Oba, jihar Anambra a yau 16 ga watan yuli.

Kuma kamar yadda zaku gani, maza da mata da suka halarci bikin sunyi feshin takardun nairori kamar ruwan sama.

Mazauna yankin da kuma masu talla sun yi ta tsintar kudin gwargwadon hali.

Kalli bidiyon a kasa:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *