fbpx
Monday, May 10
Shadow

Bidiyo: Ba mu da Gwamnati a matakin Tarayya, kawai a baiwa kowa damar rika makami- Gwamna Ortom

Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue yayi Allah wadai da kisan yan gudun hijira bakwai a jihar.

A cewarsa, wasu da ake zargin Fulani makiyaya ne suka aikata kisan. Ya yi nu ni da cewa, kashe-kashen da ake yi wa ‘yan Nijeriya ba kakkautawa a yankuna da dama na kasar nan ya nuna cewa babu gwamnati a matakin Tarayya a Najeriya.

Ya kara da cewa, Shugaban Buhari ba da gaske yake ba game da magance matsalar rashin tsaro a kasar, kawai ya kyale ‘yan kasar su dauki makaman kare kansu.

Hausawa kance waka a bakin mai ita tafi dadi, Kalli bidiyon a kasa domin jin cikakken jawabin nasa;

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *