fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Bidiyo: Babu Shingen ‘yansanda akan titin jihar Imo

Hare-haren tsageran ‘yan Bindiga da ake bayyanawa da ‘yan Kungiyar IPOB sun jawo jami’an ‘yansanda sun bace daga kan titin jihar Imo.

 

Wani matafiyi daya je daga Onitsha zuwa Owerri yace har suka je inda zasu basu ga shingen ‘yansanda ko daya ba.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *