fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Bidiyo: Babu wata shari’a da zamu yadda a wa Nnamdi Kanu a Najeriya, Dole a sakeshi>>Lauyansa

Lauyan Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra,  Nnamdi Kanu watau, Alloy Ejimako ya bayyana cewa Najeriya bata da hurumin da zata yiwa Wanda yake karewa shari’a.

 

Ya bayyana hakane a hirar da BBCpidgin ta yi dashi.

 

Yace da karfin tsiya ba da son Nnamdi Kanu ba Najeriya ta kamoshi daga kasar Kenya ta dawo dashi. Yace irin wannan abu laifi ne.

Yace Najeriya ta karya dokar kasa da kasa, da dokar kasarta da kuma ta kasar Kenya da ta kasar Ingila. Yace dan haka ba ta da hurumin yi masa shari’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *